Don Me Ake Wanke Hannu?
Waarom moet je je handen wassen?
Olubunmi Aboderin Talabi
HaoussaLeven & GezondheidNon-fictieLichaam
Nederlandse beschrijving
Wanke hannu da kyau zai iya hanna yduwar kwayar cuta. Hanya ce mai inganci don kiwon lafiya. Wil je Ake Wanke Hannu? Heb je een goede blik op de oude dag van de. Tare da misalai masu launuka da harshe mai sauki, Yara za su so karanta wannan in littafi tu tattara stiku a karshen labarin. Leeftijd 2+ jaar.
Beschrijving in de oorspronkelijke taal
HAOUSSA – Wanke hannu da kyau zai iya hanna yaduwar kwayar cuta. Hanya ce mai inganci don kiwon lafiya. Don Me Ake Wanke Hannu? Hany ace mai nishadantarwa don koya wa yara muhimancin wanke Hannu. Tare da misalai masu launuka da harshe mai sauki, Yara za su so karanta wannan littafi su kuma tattara stiku a karshen labarin.

